Iyaye da dalibai sun bukaci Gwamnati ta biya bukatun ASUU
Wasu daga cikin iyaye da daliban jami’o’i sun bukaci Gwamnatin Tarayya da ta dau matakan magance yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’in kasar (ASUU) ke yi ta hanyar biya masu bukatunsu. Iyayen sun yi kiran ne lokacin da suka gana da majiyar Kamfanin Dillancin Labarai NAN yau a Abuja sun bayyana damuwarsu game da ci […]
Wasu daga cikin iyaye da daliban jami’o’i sun bukaci Gwamnatin Tarayya da ta dau matakan magance yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’in kasar (ASUU) ke yi ta hanyar biya masu bukatunsu.
Iyayen sun yi kiran ne lokacin da suka gana da majiyar Kamfanin Dillancin Labarai NAN yau a Abuja sun bayyana damuwarsu game da ci gaban yajin aikin da jami’o’in kasar ke yi.