Iyaye da dalibai sun bukaci kungiyar ASUU ta janye yajin aiki

A yayin da aka shiga mako na biyu na yajin aikin kungiyar malaman jami’o’in Najeriya, iyaye da dalibai sun bukaci a janye yajin aikin da kungiyar ke yi. Wasu daga cikin iyaye da daliban jami’o’in sun bayyana wa kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) a Abuja cewa, ya kamata malaman jami’o’in da kungiyar su sasanta […]

Iyaye da dalibai sun bukaci kungiyar ASUU ta janye yajin aiki

A yayin da aka shiga mako na biyu na yajin aikin kungiyar malaman jami’o’in Najeriya, iyaye da dalibai sun bukaci a janye yajin aikin da kungiyar ke yi.

Wasu daga cikin iyaye da daliban jami’o’in sun bayyana wa kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) a Abuja cewa, ya kamata malaman jami’o’in da kungiyar su sasanta kansu don ci gaban kasar baki daya.