Jadawalin Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Na Duniya Na ’Yan Kasa Da Shekara 20: Asabar 30 Ga Mayu, 2015

New Zealand Da Ukraine Karfe daya na rana Amurka Da Myanmar Karfe daya na ranaGhana Da Austria Karfe 7 na dare Lahadi 31 Ga Mayu, 2015Katar Da Kolombiya Karfe daya na ranaMeziko Da Mali Karfe daya na ranaUruguay Da Serbia Karfe 4 na yammaFotugal Da Senegal Karfe 4 na yamma Litinin 1 Ga Yuni, 2015Jamus […]

Jadawalin Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Na Duniya Na ’Yan Kasa Da Shekara 20: Asabar 30 Ga Mayu, 2015
Jadawalin Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Na Duniya Na ’Yan Kasa Da Shekara 20: Asabar 30 Ga Mayu, 2015

New Zealand Da Ukraine Karfe daya na rana

Amurka Da Myanmar Karfe daya na rana
Ghana Da Austria Karfe 7 na dare

Lahadi 31 Ga Mayu, 2015
Katar Da Kolombiya Karfe daya na rana
Meziko Da Mali Karfe daya na rana
Uruguay Da Serbia Karfe 4 na yamma
Fotugal Da Senegal Karfe 4 na yamma

Litinin 1 Ga Yuni, 2015
Jamus Da Fiji Karfe daya na rana
Najeriya Da Brazil Karfe daya na rana
Uzbekistan Da Honduras Karfe 4 na yamma
Korea DPR Da Hungary Karfe 4 na yamma

Talata 2 Ga Yuni, 2015
Myanmar Da Ukraine Karfe 1 na rana
Ajantina Da Ghana Karfe 4 na yamma
Austria Da Panama Karfe 4 na yamma
New Zeland Da Amurka Karfe 7 na dare

Laraba 3 Ga Yuni, 2015
Meziko Da Uruguay Karfe 4 na yamma
Katar Da Fotugal Karfe 4 na yamma
Senegal Da Kolombiya Karfe 7 na dare
Serbia Da Mali Karfe 7 na dare

Alhamis 4 Ga Yuni, 2015
Najeriya Da Korea DPR Karfe 4 na yamma
Honduras Da Fiji Karfe 4 na yamma
Jamus Da Uzbekistan Karfe 7 na dare
Hungary Da Brazil Karfe 7 na dare