Jadawalin Gasar La-Liga Ta Sifen A Wannan Mako: Juma’a 24 ga Janairu, 2014
Jadawalin Gasar La-Liga Ta Sifen A Wannan Mako:Juma’a 24 ga Janairu, 2014Celta bigo da Real Betis Tara na dare Asabar 25 Ga Janairu, 2014 Real Madrid da Granada Hudu na YammaReal balladolid da billarreal Shida na yammabalencia da Espanyol Takwas na dareSebilla FC da Lebante […]
Jadawalin Gasar La-Liga Ta Sifen A Wannan Mako:
Juma’a 24 ga Janairu, 2014
Celta bigo da Real Betis Tara na dare
Asabar 25 Ga Janairu, 2014
Real Madrid da Granada Hudu na Yamma
Real balladolid da billarreal Shida na yamma
balencia da Espanyol Takwas na dare
Sebilla FC da Lebante Goma na dare
Lahadi 26 Ga Janairu, 2014
Almeria da Getafe Sha biyun rana
Osasuna da Athletic Bilbao Biyar na yamma
Rayo ballecano da Atletico Madrid Bakwai na dare
Barcelona da Malaga Tara na dare
Litinin 27 Ga Janairu, 2014
Real Sociedad da Elche Goma na dare
Jadawalin Gasar Rukunin Premier Na Ingila
Talata 28 Ga Janairu, 2014
Manchester United da Cardiff City Tara saura kwata na dare
Norwich City da Newcastle United Tara saura kwata na dare
Southampton da Arsenal Tara saura kwata na dare
Swansea City da Fulham Tara saura kwata na dare
Crystal Palace da Hull City Tara na dare
Liberpool da Eberton Tara na dare
Laraba 29 Ga Janairu, 2014
Aston billa da West Bromwich Albion Tara saura kwata na dare
Chelsea da West Ham United Tara saura kwata na dare
Sunderland da Stoke City Tara saura kwata na dare
Tottenham Hotspur da Manchester City Tara saura kwata na dare