Jadawalin Gasar Premier A Wannan Mako:

Asabar 31 ga Agusta, 2013Man City da Hull         daya saura kwata na rana    Cardiff da Eberton         karfe uku na rana    Newcastle da Fulham    karfe uku na rana    Norwich da Southampton     karfe uku na ranaWest Ham da Stoke     karfe uku na rana    Crystal Palace da Sunderland  Biyar da rabi na […]

Jadawalin Gasar Premier A Wannan Mako:
Jadawalin Gasar Premier A Wannan Mako:

Asabar 31 ga Agusta, 2013
Man City da Hull         daya saura kwata na rana    
Cardiff da Eberton         karfe uku na rana    
Newcastle da Fulham    karfe uku na rana    
Norwich da Southampton     karfe uku na rana
West Ham da Stoke     karfe uku na rana    
Crystal Palace da Sunderland  Biyar da rabi na yamma    

Lahadi 1 ga Satumba, 2013
Liberpool da Man Utd     daya da rabi na rana    
West Brom da Swansea      daya da rabi na rana
Arsenal da Tottenham     karfe hudu na yamma

Jadawalin Gasar La-Liga ta Sifen a wannan mako:

Juma’a 30 ga Agusta, 2013
Almeria da Elche        karfe takwas na dare    
Rayo ballecano da Lebante     karfe takwas na dare    

Asabar 31 ga Agusta, 2013
Celta de bigo da Granada    karfe shida na yamma    
balladolid da Getafe    karfe takwas na dare    
Osasuna da billarreal     karfe takwas na dare    

Lahadi 1 ga Satumba, 2013
Real Madrid da Athletic Bilbao    karfe 11 na safe    
Espanyol da Real Betis     karfe hudu na yamma    
Real Sociedad da Atl Madrid        karfe shida na yamma    
Sebilla da Malaga         karfe takwas na dare    
balencia da Barcelona     karfe takwas na dare