Jadawalin Gasar Premier Ta Ingila A Wannan Mako: Asabar 1 Ga Fabrairu, 2014
Newcastle United da Sunderland Biyu saura kwata na ranaWest Ham United da Swansea Biyu saura kwata na ranaCardiff City da Norwich City Hudu na yammaEberton da Aston billa Hudu na yammaFulham da Southampton Hudu na yammaHull City da Tottenham Hudu na yamma […]
Newcastle United da Sunderland Biyu saura kwata na rana
West Ham United da Swansea Biyu saura kwata na rana
Cardiff City da Norwich City Hudu na yamma
Eberton da Aston billa Hudu na yamma
Fulham da Southampton Hudu na yamma
Hull City da Tottenham Hudu na yamma
Stoke City da Manchester United Hudu na yamma
Lahadi 2 Ga Fabrairu, 2014
West Bromwich Albion da Liberpool Biyu da rabi na rana
Arsenal da Crystal Palace Biyar na yamma
Litinin 3 Ga Fabrairu, 2014
Manchester City da Chelsea Tara na dare
Jadawalin Gasar La-Liga Ta Sifen A Wannan Mako:
Juma’a 31 Ga Janairu, 2014
Granada da Celta bigo Tara na dare
Asabar 1 Ga Fabrairu, 2014
Barcelona da balencia Hudu na yamma
Lebante da Rayo ballecano Shida na yamma
Getafe da Real balladolid Takwas na dare
Malaga da Sebilla FC Goma na dare
Lahadi 2 Ga Fabrairu, 2014
Elche da Almeria Sha biyun rana
Real Betis da Espanyol Biyar na yamma
Atletico Madrid da Real Sociedad Bakwai na dare
Athletic Bilbao da Real Madrid Tara na dare
Litinin 3 Ga Fabrairu, 2014
billarreal da Osasuna Goma na dare