Jadawalin Gasar Rukunin Firimiya na Ingila a Wannan Mako: Asabar 30 Ga Agusta, 2014
Jadawalin Gasar Rukunin Firimiya na Ingila a Wannan Mako:Asabar 30 Ga Agusta, 2014Burnley da Man Utd daya saura kwata na rana Man City da Stoke Uku na rana Newcastle da Crystal Palace Uku na rana kPR da Sunderland Uku na rana Swansea da West Brom Uku na rana […]
Jadawalin Gasar Rukunin Firimiya na Ingila a Wannan Mako:
Asabar 30 Ga Agusta, 2014
Burnley da Man Utd daya saura kwata na rana
Man City da Stoke Uku na rana
Newcastle da Crystal Palace Uku na rana
kPR da Sunderland Uku na rana
Swansea da West Brom Uku na rana
West Ham da Southampton Uku na rana
Eberton da Chelsea Biyar da rabi na yamma
Lahadi 31 ga Agusta, 2014
Aston billa da Hull daya da rabi na rana
Spurs da Liberpool daya da rabi na rana
Leicester da Arsenal Hudu na yamma
Jadawalin Gasar La-Liga ta Sifen A Wannan Mako:
Juma’a 29 Ga Agusta, 2014
Getafe da Almeria Bakwai na yamma
balencia da Malaga Tara na dare
Asabar 30 Ga Agusta, 2014
Athletic Bilbao da Lebante Shida na yamma
Cordoba da Celta bigo Shida na yamma
Atletico Madrid da Eibar Takwas na dare
Espanyol da Sebilla Takwas na dare
Lahadi 31 Ga Agusta, 2014
billarreal da Barcelona Shida na yamma
Deportibo da Rayo ballecano Takwas na dare
Real Sociedad da Real Madrid Takwas na dare
Elche da Granada Goma na dare