Jadawalin Gasar Rukunin Premier Na Ingila A Wannan Mako: Asabar 20 ga Satumba, 2014
kPR Da Stoke City daya saura kwata na ranaAston billa Da Arsenal Uku na ranaBurnley Da Sunderland Uku na ranaNewcastle United Da Hull City Uku na ranaSwansea City Da Southampton Uku na ranaWest Ham Da Liberpool Biyar da rabi na yammaLahadi 21 […]
kPR Da Stoke City daya saura kwata na rana
Aston billa Da Arsenal Uku na rana
Burnley Da Sunderland Uku na rana
Newcastle United Da Hull City Uku na rana
Swansea City Da Southampton Uku na rana
West Ham Da Liberpool Biyar da rabi na yamma
Lahadi 21 Ga Satumba, 2014
Leicester City Da Manchester United daya da rabi na rana
Tottenham Da West Brom daya da rabi na rana
Eberton Da Crystal Palace Hudu na yamma
Manchester City Da Chelsea Hudu na yamma
Jadawalin Gasar La-Liga A Sifen A Wannan Mako:
Asabar, 20 Ga Satumba, 2014
Deportibo Da Real Madrid Uku na rana
Athletic Bilbao Da Granada Biyar na yamma
Atletico Madrid DaCelta bigo Bakwai na dare
Espanyol DaMalaga Tara na dare
Lahadi 21 Ga Satumba, 2014
Real Sociedad Da Almeria Sha daya na safe
billarreal Da Rayo ballecano Hudu na yamma
Cordoba DaSebilla FC Shida na yamma
Lebante Da Barcelona Takwas na dare