Jadawalin zagaye na biyu na gasar kofin zakarun Turai

Hukumar kula da wasan kwallon kafa na yankin Turai (UEFA) ta fitar da sabon jadawali na kungiyoyi 16 da za su fafata a zagaye na biyu na gasar cin kofin zakarun Turai wanda zai wakana a watan Fabrailun badi. Ga yadda jadawalin yake. Juventus da Tottenham FC Basel da Manchester City Porto da Liverpool Sevilla […]

Jadawalin zagaye na biyu na gasar kofin zakarun Turai

Hukumar kula da wasan kwallon kafa na yankin Turai (UEFA) ta fitar da sabon jadawali na kungiyoyi 16 da za su fafata a zagaye na biyu na gasar cin kofin zakarun Turai wanda zai wakana a watan Fabrailun badi. Ga yadda jadawalin yake.

  • Juventus da Tottenham
  • FC Basel da Manchester City
  • Porto da Liverpool
  • Sevilla da Manchester United
  • Real Madrid da PSG
  • Shakhtar Donetsk da Roma
  • Bayern Munich da Beskitas