Jama’a na ci gaba da kokawa kan dakatar da acaba a Kano
Mazauna birnin Kano na ci gaba da kokawa kan dakatar da acaba ko goyo a kan babur, inda suka ce lamarin ba zai haifar wa jihar da da mai ido ba.