Jama’a sun far wa ’yan bindiga a Bauchi

Rahotanni daga garin Bauchi fadar Jihar Bauchi sun ce mazauna Uunguwar Rukunin Gidajen Gwamnatin Tarayya masu saukin kudi (Federal Lowcost), da ke cikin birnin Bauchi, sun yi kukan kura inda suka tunkari ’yan bindigar da suka far wa unguwar,