Jamal Khashoggi ya mutu
Dan jarida Jamal Khashoggi ya mutu bayan ya yi fada da jami’ai a Ofishin Jakadancin Najeriya da ke Istanbul. Wata tashar Talabijin na kasar Saudiyya c eta ruwaito hakan bayan ta samu sumin tabin binciken da ake yi game da kisan dan jaridan wanda ya jawo cece-kuce a duniya baki daya.
Dan jarida Jamal Khashoggi ya mutu bayan ya yi fada da jami’ai a Ofishin Jakadancin Najeriya da ke Istanbul.
Wata tashar Talabijin na kasar Saudiyya c eta ruwaito hakan bayan ta samu sumin tabin binciken da ake yi game da kisan dan jaridan wanda ya jawo cece-kuce a duniya baki daya.