Jami’an tsaro na da hannu a tashin bama-bamai – Uzor Kalu

Tsohon Gwamnan Jihar Abiya Cif Orji Uzor Kalu ya yi zargin cewa wasu daga cikin bama-baman da ake dasawa a Arewa da ke halaka mutane da lalata dukiyoyi jami’an tsaro ne ke dasawa ba ’yan Boko Haram ba kamar yadda ake da’awa.