Jami’an tsaro sun kama barayin mai 35 a Ribas
Jami’an tsaron farin kaya na sibil defens NSCDC reshen jihar Ribas sun kama mutane 35 wanda ake zargin su da fasa bututun mai. Kwamandan NSCDC Mohammed Lawal Haruna, ya ce, an dai kama wadanda ake zargin ne a Fatakwal makonni kadan da suka gaba ta. A ranar 11 ga Oktoba jami’an tsaron NSCDC suka kama […]
Jami’an tsaron farin kaya na sibil defens NSCDC reshen jihar Ribas sun kama mutane 35 wanda ake zargin su da fasa bututun mai.
Kwamandan NSCDC Mohammed Lawal Haruna, ya ce, an dai kama wadanda ake zargin ne a Fatakwal makonni kadan da suka gaba ta.
A ranar 11 ga Oktoba jami’an tsaron NSCDC suka kama wadanda ake zargin da fasa bututun mai.