Jami’an tsaro sun kashe dan Baraden Bauchi
Wasu jami’an tsaro masu sintiri a garin Bauchi sun kashe wani matashi dan Alhaji Umaru dahiru Baraden Bauchi saboda ya ki tsayawa a lokacin da suke duba ababen hawa a unguwar GRA da ke Bauchi.