Jami’an tsaro sun kwato shanu 507 a Kagarko
A ranar Alhamis din makon jiya ne jami’an tsaro a karamar Hukumar Kagarko da ke Kudancin Jihar Kaduna suka yi nasarar kwato shanu 507 da tumaki 50 da jakuna 19, bayan arangamar da suka yi da barayin shanun a dajin garin Gora da ke karamar hukumar.