Jami’an tsaro sun tarwatsa matasan da suka yi yunkurin shiga Gidan Gwamnatin Kano

Yadda jami’an tsaro suka tarwatsa wasu matasa da suka yi yunkurin shiga Gidan Gwamnatin Kano, bayan rantsar da sabon Gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf.  