Jami’ar Bayero ta yi wa Adabin Hausa hidima da gagarumin taro
A farkon makon nan ne aka gudanar da gagarumin taron masana da manazarta adabin baka na Hausa a daya bangaren da kuma sauran harsunan Afrika a wani bangaren.