Jami’ar Karatu Daga Gida ta dauki dalibai 600 a Jihar Bauchi

Jami’ar Karatu Daga Gida ta Najeriya (NOUN) ta dauki dalibai 600 a Jihar Bauchi a bana, inda dalibai 150 suka ziyarci makarantar da ke Bauchi don  daukar rantsuwar zama dalibai.