Jami’in duba gari ya ci tarar mahaifiyarsa

Wani jami’in duba gari ya samu yabo kan yadda ya ci tarar gidan abincin mahaifiyarsa, wadda aka sameta da laifin rashin kula da tsaftar abincin da ake sayar wa al’umma.