Jam’iyyar APC ta lashe zaven dan Majalisar Wakilai a Jihar Yobe

Jam’iyyar APC a Jihar Yobe ta samu lashe zaben cike-gurbi na dan Majalisar Wakilai da aka gudanar a ranar Asabar da ta gabata a mazabar Damaturu/Tarmuwa/Gujba da Gulani, zaben ya biyo nada ’yar majalisar mazabar Hajiya Khadija Bukar Abba a matsayin Minista a Ma’aikatar Harkokin kasashen Waje.