Jam’iyyar APC ta yi Allah wadai da sace sandar Majalisar Dattawa

Jam’iyyar APC ta nuna takaicinta bisa yadda aka kutsa cikin Majalisar Dattawa aka sace sandar majalisar. Mai magana da yawun jam’iyar, Malam Bolaji Abdullahi ne ya sanar da hakan a lokacin da yake jawabi a madadin jam’iyyar a game da matsayarta a kan sace sandar da aka yi da safiyar yau din nan, inda ya […]

Jam’iyyar APC ta yi Allah wadai da sace sandar Majalisar Dattawa

Jam’iyyar APC ta nuna takaicinta bisa yadda aka kutsa cikin Majalisar Dattawa aka sace sandar majalisar.

Mai magana da yawun jam’iyar, Malam Bolaji Abdullahi ne ya sanar da hakan a lokacin da yake jawabi a madadin jam’iyyar a game da matsayarta a kan sace sandar da aka yi da safiyar yau din nan, inda ya ce sace sandar ba kamarin cin fuska bane da majalisar.

 

Sannan kuma jam’iyyar ta bukaci jami’an tsaro da suk dauki duk matakan da ya kamata su dauka domin kama wadanda suke da hannu a wannan lamarin.  

Kofin Duniya: Jamus ta lallasa Curaçao da ci 7 a wasan farko

Mahaifinmu ba shi da ciwon suga – Ɗan Janar Rabe

Sojoji sun daƙile harin Boko Haram, sun ceto mutum 9 a Borno

’Yan sanda sun kashe ’yan fashi 3 a Binuwai