Jam’iyyar PDP da APC na sukar juna kan sauya shekar Dakingari

Jam’iyyar PDP reshen jihar Kebbi ta ce sauya shekar da tsohon gwamnan jihar, Sa’idu Dakingari ya yi da wasu manyan jam’iyyar zuwa jam’iyyar APC ya saba wa tsarin damokradiyya.