Jam’iyyun adawa sun kafa sabuwar jam’iyya
Jam’iyyun ACN da CPC da ANPP da kuma APGA sun hade inda suka kafa sabuwar jam’iyya mau suna All Progressibe Congress (APC) a shekaranjiya a Abuja.