Jana’izar Dagaci ta ja asarar rayuka a Wukari
A ranar jumma’ar da ta gaba ne wani sabon rikici ya barke a garin Wukari da ke jihar Taraba inda aka samu asarar rayuka da kuma dukiyoyi na miliyoyin Naira.