Japan ta kera babur mai amfani da tururin kashin dabbobi
Kamfanin Toto na kasar Japan da ya shahara da kera kayan ba-haya, ya kera babur da ke shan tururin iskar gas din kashin dabbobi, kuma ya shafe kilomita 300 yana ta gudu ba tare da tangarda ba.