Jayayya da Shugaban Karamar Hukuma ta jefa Kwamandan Hisba gidan yari
Kwamadan Hisba na karamar Hukumar Isa a Jihar Sakkwato Malam Abdullahi Isah wanda aka fi sani da Malam Dadi ya tafi zaman jiran shari’a a gidan yari sakamakon jayayya da shugaban karamarsa Isa Kanar Garba Moyi Isa(mai ritaya).