Jibi za a daura wa zawarawa 1000 aure a Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kammala shirye shiryen da suka kamata don aurar da wasu zawarawa dubu a jihar a kashi na uku a bikin da ta saba shiryawa da nufin rage zawarwa a jihar.