Jibi za a rufe gasar Olamfik

A jibi Lahadi ne idan Allah Ya kaimu za a kammala gasar wasanni ta Olamfik da ta gudana a Brazil da ake wa lakabi da Rio 2016.  kasashe daban-daban su kimanin 300 ne suka fafata a wasanni daban-daban ciki har da Najeriya.