Jigawa ta amince da biyan karancin albashin Naira dubu 30

Gwamnatin jihar Jigawa ta bayyana manufarta na amincewa da biyan sabon mafi karancin alabashin ma’aikata na Naira dubu 30. Mataimakin Gwamnan jihar Jigawa Ibrahim Hassan Hadejia ne ya sanar da hakan yayin da yake amsa tambayoyin manema labarai a Dutse babban birnin jihar.

Jigawa ta amince da biyan karancin albashin Naira dubu 30

Gwamna Muhammad Badaru Abubakar

Gwamnatin jihar Jigawa ta bayyana manufarta na amincewa da biyan sabon mafi karancin alabashin ma’aikata na Naira dubu 30.

Mataimakin Gwamnan jihar Jigawa Ibrahim Hassan Hadejia ne ya sanar da hakan yayin da yake amsa tambayoyin manema labarai a Dutse babban birnin jihar.