Jigawa ta fara biyan sabon tsarin karancin albashi

Gwamnatin jihar Jigawa ta fara biyan sabon tsarin karancin albashin ma’aikatan jihar. Shugaban ma’aikan jihar Alhaji Hussaini Kila, ne ya sanar da hakan yau a Dutse babban birnin jihar. Alhaji Hussaini, ya ce a yanzu haka wasu ma’aikatan jihar sun fara samun sakon biyan albashinsu na watan Disamba 2019 inda suka samun sabon tsarin albashin. […]

Jigawa ta fara biyan sabon tsarin karancin albashi

Gwamna Muhammad Badaru Abubakar

Gwamnatin jihar Jigawa ta fara biyan sabon tsarin karancin albashin ma’aikatan jihar. Shugaban ma’aikan jihar Alhaji Hussaini Kila, ne ya sanar da hakan yau a Dutse babban birnin jihar.

Alhaji Hussaini, ya ce a yanzu haka wasu ma’aikatan jihar sun fara samun sakon biyan albashinsu na watan Disamba 2019 inda suka samun sabon tsarin albashin. Ya bukaci ma’aikatan da su dage damtse a wajen gudanar da ayyukan sun a yau da kullum.