Jihar Bauchi za ta farfado da ba da ilimin manya a karkara
Hukumar Kura da Ilimin Manya ta Jihar Bauchi (Adult and Nonformal Education), za ta bude sababbin ajujuwan koyar da manya a yankunan karkara don dada koyar da rubutu da karatu a ga jama’a a jihar.