Kananan Labarai• Created August 11, 2012 09:10
Jihar Bauchi za ta sake tsugunar da ’yan gudun hijira dubu 150
Sakamakon ambaliyar ruwa da karuwar ’yan gudun hijra daga yankunan da ke fama da rikici, Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Jihar Bauchi (SEMA) ta shirya sake tsugunar da sababbin ’yan gudun hijra dubu 150 a wasu yankunan kananan hukumomin jihar.