Jihar Legas ta shiga sahun masu arzikin man fetur

 Gwamnan jihar Legas Akinwumi Ambode ya sanar da shigar jihar cikin jerin gwanon jihohin da ke samar da danyen man fetur a Najeriya bayan da kamafanin hakar man fetur na Tunde Folawiyo ya gano danyen mai a Unguwar Badagry a Legas.