Jihar Nasarawa ta raba kayan gwajin kanjamau ga asibitocinta

Gwamnatin Jihar Nasarawa ta raba kayayyakin gwajin cutar kanjamau ga Asibitin kwararru na dalhatu Araf da ke Lafiya da manyan asibitoci da kuma cibiyoyin kiwon lafiya