Jihar Yobe na horar da matasa 3,400 kan aikin koyarwa
A kokarin gwamnatin Jihar Yobe na kawar da zaman banza a tsakanin matasa masu takardar shaidar karatu ta Diploma ta dauki matasa 3,424 don horar da su aikin koyarwa.