Jihar Yobe ta karrama wakilanta a gasar Musabaka ta kasa
Gwamnatin Jihar Yobe ta raba kyaututtuka ga gwarzayen gasar karatun Alkur’ani Mai girma da suka wakilci jihar kuma suka taka rawar gani a gasar kasa da aka gudanar a kwanakin baya a Jihar Zamfara.