Jihar Yobe ta sayo na’urorin gwajin cutar kanjamau na Naira miliyan 250
Gwamnatin Jihar Yobe ta sayo na’urorin gwajin cutar kanjamau guda uku da kudinsu ya kai Naira miliyan 250 inda ta mika ga hukumar yaki da cutar kanjamau ta jihar.