Jima’i: Guzurin bayanai ga matan aure
Assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa cikin wannan filin, ina fata kuna cikin koshin lafiya. A wannan makon na yi wa matan aure guzurin bayanai kan yadda za su gamsar da mazajensu ba tare da shan wata wahala ba. Ina fata za ku bi bayanin sau da kafa don cin ribar darussansa. A sha karatu […]
Assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa cikin wannan filin, ina fata kuna cikin koshin lafiya. A wannan makon na yi wa matan aure guzurin bayanai kan yadda za su gamsar da mazajensu ba tare da shan wata wahala ba. Ina fata za ku bi bayanin sau da kafa don cin ribar darussansa. A sha karatu lafiya.