Jin kunyar mara kunya asara

Akwai abubuwa guda uku da suka faru a cikin ‘yan kwanaki kalilan game da kungiyar Boko Haram, wadanda suka nuna alamun cewa  aski fa ya zo gaban goshi, saboda haka nan ya fara zafi.