Jirgin farko na Alhazan Najeriya ya taso

Jirgin farko na alhazan Najeriya ya taso daga Jeddah zuwa Sokoto da ƙarfe 1:55pm agogon Saudiyya. Hukumar aikin Hajji ta ƙasa NAHCON ta sanar da tashin jirgin ranar Talata. NAHCON ta   ce  jirgin na  kamfanin Fly Nas na ɗauke da alhazai 426 da jami’i ɗaya. Ranar Talata za a fara dawo da alhazan Najeriya Alhazai […]

Jirgin farko na Alhazan Najeriya ya taso

Wasu maniyyata Aikin Hajji

Jirgin farko na alhazan Najeriya ya taso daga Jeddah zuwa Sokoto da ƙarfe 1:55pm agogon Saudiyya.

Hukumar aikin Hajji ta ƙasa NAHCON ta sanar da tashin jirgin ranar Talata.

NAHCON ta   ce  jirgin na  kamfanin Fly Nas na ɗauke da alhazai 426 da jami’i ɗaya.

Ranar Talata za a fara dawo da alhazan Najeriya

Alhazai sun fara barin Saudiyya bayan kammala Aikin Hajji

Ana sa  ran kammala  kwaso alhazan Najeriya 95,000 nan da 3 ga Agusta.

NAJERIYA A YAU: Shirin Da Masu Ruwa Da Tsaki Suka Yi Kan Zaben Ondo.

Tinubu ya yi naɗin sabbin muƙamai huɗu

Majalisar Zartarwa ta amince da kusan Naira tiriliyan 50 Kasafin Kuɗin 2025

Tinubu ya jagoranci zaman Majalisar Zartarwa