Jirgin kasa ya kade shanu 60 a tsakanin Kaduna da Abuja
Wani jirgin kasa da ke tafiya a kan sabon titin dogo da ya hade Kaduna da Abuja, ya auka kan wani garken shanu da suka bi ta kan gadar da jirgin ke bi saboda ambaliyar ruwa a wani rafi da suka saba bi don zuwa kiwo.