Jirgin kasan fasinja ya yi hadari a Legas

A safiyar yau Alhamis wani jirgin kasan fasinja ya fadi bayan daukan fasinjoji a unguwar Agege da ke Legas. Rahotan na bayyana cewa, faduwar jirgin ya yi sanadiyyar raunata fasinjoji da dama da ke cikin jirgin. An dai samu cinkosan ababen hawa akan hanyar Ikeja zuwa Iyana Ipaja a hadarin.  

Jirgin kasan fasinja ya yi hadari a Legas

A safiyar yau Alhamis wani jirgin kasan fasinja ya fadi bayan daukan fasinjoji a unguwar Agege da ke Legas.

Rahotan na bayyana cewa, faduwar jirgin ya yi sanadiyyar raunata fasinjoji da dama da ke cikin jirgin.

An dai samu cinkosan ababen hawa akan hanyar Ikeja zuwa Iyana Ipaja a hadarin.

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta