Jirgin sama na farko mai amfani da makamashin rana ya kewaya duniya
Jirgin saman farko mai amfani da makamashin rana ya kewaya duniya, kuma a kasashen Larabawa ya taso daga filin jiragen saman Alkahira ya sauka a Hadaddiyar Daular Larabawa zuwa Saudiyya sai kasar Bahrain.