Jirgin sojin Najeriya ya bace a Damasak

Rundunar sojan sama ta Najeriya ta ce wani jirginta mai saukar ungulu ya bace yayin taimaka wa rundunar sojan Najeriya ta Bataliya 145 a garin Damasak Arewacin Borno. Kamar yadda mai magana da yawun sojin kasar Ibikunle Daramola ya sanar da cewa, jirgin mai saukar ungulu ya na taimakawa dakarun sojin kasa ne da ke […]

Jirgin sojin Najeriya ya bace a Damasak

Rundunar sojan sama ta Najeriya ta ce wani jirginta mai saukar ungulu ya bace yayin taimaka wa rundunar sojan Najeriya ta Bataliya 145 a garin Damasak Arewacin Borno.

Kamar yadda mai magana da yawun sojin kasar Ibikunle Daramola ya sanar da cewa, jirgin mai saukar ungulu ya na taimakawa dakarun sojin kasa ne da ke yaki da ‘yan Boko Haram a garin Damasak da ke jihar Borno da maraicen jiya Laraba.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta