dan wasan barkwanci na Kudancin Najeriya John Okafor wanda aka fi sani da Mr. Ibu ya fara fim din Hausa.