Jonathan ya la’ancin fim din cin zarafin Annabi

Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya la’anci fim din nan da ya ci zarafin Annabi (SAW) da addinin Musulunci da aka shirya a kasar Amurka.