Jonathan ya nemi kwamiti ya samo maslaha kan matsalar Boko Haram
Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya nemi wakilan Kwamitin Tattaunawa da Sulhunta Tashe-Tashen Hankula da ke addabar Arewa su yi kokarin samo maslaha don magance matsalar.