Jonathan zai gabatar da rahoton gwamnatinsa na rabin lokaci
Shugaba Jonathan zai gabatar wa al’ummar kasar nan da cikakken bayanin yadda ya gudanar da mulkin kasar nan cikin shekaru biyun da suka gabata a ranar laraba mai zuwa