Juma’a ta zama ranar hutu a Pakista don martani ga masu fim din batanci
Gwamnatin Pakistan za ta mayar da Juma’a ranar hutu a matsayin karramawa ga Manzon Allah (SAW), don mayar da martini ga masu fim din batanci ga Musulunci.